Sale Ahmad Marke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 14:03, 8 Nuwamba, 2021 daga Mr. Sufie (hira | gudummuwa) (Sabon shafi: An haifi Sale Ahmad Marke (26 ga Janairu, 1963) a kauyen Dambaje na karamar hukumar Dawakin Tofa. Ya fito daga unguwar Marke. Ya halarci Makarantar Firamare ta Marke (1970 – 1977) da Makarantar Sakandare ta Garko, 1977 – 1982. Honorabul Marke ya taba zama Malamin Makarantar Firamare, Malamin Kiwon Lafiyar Karamar Hukumar kafin shiga siyasa. Daga shekarun 1999 – 2003, an zabe shi kansila. An fara zaben Honourable Marke a matsayin dan majalisar jiha a shekarar 2007 –...)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

An haifi Sale Ahmad Marke (26 ga Janairu, 1963) a kauyen Dambaje na karamar hukumar Dawakin Tofa. Ya fito daga unguwar Marke. Ya halarci Makarantar Firamare ta Marke (1970 – 1977) da Makarantar Sakandare ta Garko, 1977 – 1982. Honorabul Marke ya taba zama Malamin Makarantar Firamare, Malamin Kiwon Lafiyar Karamar Hukumar kafin shiga siyasa. Daga shekarun 1999 – 2003, an zabe shi kansila. An fara zaben Honourable Marke a matsayin dan majalisar jiha a shekarar 2007 – 2011. An sake zabe shi a 2011 – 2015 da 2015 – 2019 bi da bi. kuma yanzu haka shine Shugaban Kwamitin Aikin Hajji Na jahar kano.

</https://kanofocus.com/2021/07/06/why-kano-assembly-suspends-muhuyi-orders-probe/>

</https://dailynigerian.com/breaking-kano-assembly/>